Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (A.S) ABNA ya ruwaito dangane da juyin juya halin Imam Husaini, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, da manufofinsa, Jagoran shahidan gwagwarmayar Musulunci, shahid Abbas al-Musawi, ya bayyana a wani bangare na jawabinsa kan batun hijirar Manzon Allah, inda yayi bayanin yadda Imam Husaini As Yake Son Karbala ta kasance.